XtGem Forum catalog
sanarwa ALLON SANARWA
Barka da zuwa shafin NASS.COM.NG masuburbudan Wakoki, taskar kida,koramar videos, lambun fadakarwa, kogin Annashwa ku kasance da mu a koda yaushe don sheke wa zuciyoyinku,kunnuwanku hadi da idanuwanku nishadi
bincike SEARCH POST
sanarwa CATEGORIES
Own A Blog Like This
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - Shuraihusman@gmail.com

KUNDIN TSATSUBA BOOK 1 Episode 1 Audio
Sat 9-Feb-20195031 views

KUNDIN TSATSUBA littafi na daya 1 na Abdulaziz Sani m gini, Mp3 Audio formats

kadan daga ciki

kai ko wanene wannan shugaba naka wanda har ya kasa ajiye kundin tsatsuba a muhallinsa ya bar shi a wajan matsoraci kamata? Aljanin ya takarkare ya bushe da wata mahaukaciyar dariya wanda tasa gaba daya gashin jikin ruzyal ya mimmike saboda tashin hankal! Sanin shugabana dai-dai yake da neman kunci da azaba da bala'in wanda bata da karshe da sanin shugabana gara ayi ta gana maka azaba kala dubu kullum har tsawon rayuwarka kai ba surutu nazo yi ba kafin kace wani abu yayi nuni da hanunsa izuwa kan waccan rijiyar nan take murfin ya bude sai ga kundin tsatsuba ya fito daga cikin rijiya ya sauka a hannun aljanin ya ciro kubar miftahul zarbi daga cikin aljihun rigarsa ya caka a tsakiyar littafin kubar ta nutse ciki ta fitar kofa mai siffarta ta 'karshen bangon sannan ya murjata ta rufe ya zareta koda yin hakan sai ya mikawa ruzyal kundin yace jarraba budewa mugani riziyal ya kama bamgon littafin da hannu biyu yaja da nufin ya bude sai yaji kamar an likeshi da karfin 'kusa.

Sa'adda ruzyal yaji haka sai ya dubi aljanin cikin gazawa yace ya shugabana na rantse da iyayena in duniya za ta taru wannan littafi ba zai budu ba, sa'adda aljanin yaji haka sai ya kyalkyale da dariya sannan ya karya kubar gida uku yanzu zan tafi na ida aikina ya kai ma'bocin hikima na umarceka da kamaida kundin tsatsuba cikin wannan rijiya yace kada kasamu damuwa koda danka ya samu nasarar saceshi domin har abada bazai iya dauko wadannan sassan kubar ba, ruzyal yace an gama ya shugabana amma ina sake rokonka da kasanar dani sunanka da na shugabanka maimakon ya sake cewa wani abu sai ya sake bushewa da dariya. Yace idan za kaji amsar wannan tambaya sai idan danka jafaru ya samu nasarar hada wannan kuba ta miftahuzzardi tare da mallakarta da kuma mallakar KUNDIN TSATSUBA

to asannan ne za kasanni kasan shugabana yana gama fadin haka ya 6ace, shi ko Ruzyal bai san sa'adda ya kyalkyale da dariyar farin ciki ba saboda shi a zatonsa ya rabuda tashin hankali kenan har abada.Abinda bai sani ba kuwa shine Yanzu ne ma zai shiga wani sabon tashin hankali da bai ta6a shiga irin saba Al amarin jafaru kuwa tun sa'adda ya gudu sai ya tafi cikin wani saqo inda babu mai ganinsa yafito da madubinsa na tsafi ya fara bincike a kan hanyar da zai bi yasamu damar sato KUNDIN TSATSUBA cikin wannan rijiya ta mahaifinsa.

sai da ya shafe sa'a guda cur yana wannan bincike amma bai samu nasara ba, can da yayi nisane sai ya gano cewa babu mai iya taimakon sa kan wannan lamari face YALISA. Yalisa wata 'karamar yariyan ce 'kyakkyawar gaske ''yar shekaru goma sha daya 'yar shugaban bokayen birnin misra wanda ake kira boka jinsham. Tsakanin yalisa da jafaru ba'a ga maciji domin duk sa'adda suka gamu sai ta azabtar dashi ta hanyar sihiri. Wani lokacin takan daga shi sama tayi ta hajijiya dashi har sai ya fita daga hayyacinsa. itako tana mai kyalkyala dariya ko kuma tayi ta zaneshi da bulalar tsafi mai 6acewa har sai yace ya tuba ya bita sannan ta kyaleshi,

sai ku download na Audio din sa anan kasa ina nan zuwa maku da Episode 2

download KUNDIN TSATSUBA BOOK 1 Episode 1 Audio
size - 180.8 MB

ABOUT THE AUTHOR
shuraih 99%Su nana shuraih Usman inkiya shuraih 99% Mazaunin jihar Nasarawa karamar hukumar keffi ,angwan tsohuwar kasuwa . I'm guru at wepdesign, Wapmasters I like reading novels But my Ambition is computer science<
HIP HOP MUSICS
4ket money ft young AlajiSai da ke 4ket money ft young AlajiSai da ke

2020-10-24 | XtCAT -:- 404
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Advertise Here

404 - Page Not Found - Back Home

Total Visits: 18765535
Visits Today: 219611
This Week: 3716378
This Month: 11911305

This site, is built entirely by using XtGem.

XtGem is a visual mobile site building tool, allowing users to create and maintain highly customizable personal mobile sites completely free of charge - and without a need to know any programming language at all!

views
4KET MONEY Ft YOUNG ALAJI  SADIYA 4KET MONEY Ft YOUNG ALAJI SADIYA

2020-10-24 | XtCAT -:- 404
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Advertise Here

404 - Page Not Found - Back Home

Total Visits: 18765548
Visits Today: 219624
This Week: 3716391
This Month: 11911318

This site, is built entirely by using XtGem.

XtGem is a visual mobile site building tool, allowing users to create and maintain highly customizable personal mobile sites completely free of charge - and without a need to know any programming language at all!

views
4ket moneyAuren Zarah da Bello badejo 4ket moneyAuren Zarah da Bello badejo

2020-10-24 | XtCAT -:- 404
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Advertise Here

404 - Page Not Found - Back Home

Total Visits: 18765552
Visits Today: 219628
This Week: 3716395
This Month: 11911322

This site, is built entirely by using XtGem.

XtGem is a visual mobile site building tool, allowing users to create and maintain highly customizable personal mobile sites completely free of charge - and without a need to know any programming language at all!

views
HAUSA MUSICS
waka - Hamisu breaker - Cikar muradina waka - Hamisu breaker - Cikar muradina

2019-02-10 | XtCAT -:- 404
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Advertise Here

404 - Page Not Found - Back Home

Total Visits: 18765569
Visits Today: 219645
This Week: 3716412
This Month: 11911339

This site, is built entirely by using XtGem.

XtGem is a visual mobile site building tool, allowing users to create and maintain highly customizable personal mobile sites completely free of charge - and without a need to know any programming language at all!

views
Uwar Amarya  - Nura m inuwa Ango Album Uwar Amarya - Nura m inuwa Ango Album

2019-02-01 | We are really sorry - 502 Bad Gateway

502

Site is currently undergoing temporary maintenance

Uh-oh, it seems we are currently having a little trouble with our servers. The staff is aware of the problem and is working tirelessly to fix it.

Try Again
views
So Da Kauna Nura m inuwa Ango Album So Da Kauna Nura m inuwa Ango Album

2019-02-01 | XtCAT -:- 404
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Advertise Here

404 - Page Not Found - Back Home

Total Visits: 18765598
Visits Today: 219674
This Week: 3716441
This Month: 11911368

This site, is built entirely by using XtGem.

XtGem is a visual mobile site building tool, allowing users to create and maintain highly customizable personal mobile sites completely free of charge - and without a need to know any programming language at all!

views
9JA MUSICS
G Bright Come To VIP G Bright Come To VIP

2019-12-20 | XtCAT -:- 404
0: php_network_getaddresses: getaddrinfo failed: Name or service not known
Advertise Here

404 - Page Not Found - Back Home

Total Visits: 18765617
Visits Today: 219693
This Week: 3716460
This Month: 11911387

This site, is built entirely by using XtGem.

XtGem is a visual mobile site building tool, allowing users to create and maintain highly customizable personal mobile sites completely free of charge - and without a need to know any programming language at all!

views
jadon skales-for me jadon skales-for me

2019-11-18 | views
Spanky-pino babynss.com.ng Spanky-pino babynss.com.ng

2019-11-18 | views
ISLAMIC MP3
Suratul Ikhlas - fast recitation Suratul Ikhlas - fast recitation

2019-01-27 | views
suratul fatiha suratul fatiha

2019-01-19 | views
INSTRUMENTAL
light overtures light overtures

2019-01-20 | views
DO ME - psquare DO ME - psquare

2019-01-19 | views
TRENDING POST

© NASS.COM.NG
wepsite designe by Shuraih 99%